速報APP / 音樂與音效 / Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 offline (

Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 offline (

價格:免費

更新日期:2018-10-24

檔案大小:58M

目前版本:2.0

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:adamumusaduste@gmail.com

Email:https://www.blogger.com/blogger.g?blogID=6000945083336221951#editor/target=post;postID=6527568355274006618;onPublishedMenu=allposts;onClosedMenu=allposts;postNum=0;src=postname

Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 offline (2)(圖1)-速報App

Wannan application na dauke da karatun baban littafin hunnce-hukuce wato umtadul ahkam, Kashi na biyu daga bakin baban malamin musulunci na kasar hausa wato marigayi Sheikh Jafar mahmud Adam.Hakika malam Sheikh Jafar yayi kokari sosaida gaske wajen yin bayani daki-daki tun daga farkon wannan littafi mai albarka umdadul ahkam, domin amfanar da al'umar musulmai.

Muna aduar Allah (S.W.A) yakai haske da rahama kabarin malam ya kuma sa aljana ce makomar sa, mu kuma Allah ubangiji ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk abin da muka saurara.

Bayan Riyadus salihina na malam Jafar akwai sauran apps na sauran littattafai fassarar malam jaafar audio kamar haka:

Siffatus salatin nabiyyi sheikh jafar

Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 offline (2)(圖2)-速報App

Arbauna Hadith sheikh jafar mp3

Bulugul maram sheikh jafar mp3

Kitab Tauhid sheikh jafar mp3

Umdatul ahkam

Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 offline (2)(圖3)-速報App

Kitab at tauhid Hausa

za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya,sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar

complete quran offline by sheikh abdulrahman al-sudais

Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 offline (2)(圖4)-速報App

beautiful quran recitation by sheikh maher almuquiy

complete quran offline by shiekh abdolbasit

quran recitation by mishary alfasy mp3 offline and so on.

Da dai sauransu. Duba Adamsdut cikin play domin samunsu.

Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 offline (2)(圖5)-速報App

Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta sahring dinta a whatsapp, facebook, email da dai sauransu domin sauran yanuwa su samu. Allah ya karba mana baki daya aameen.

Kada a manta rating din wannan manhajja ta umdatul ahkam na sheikh jafar mahmud tauraro biyar cikin wannan gida.

Brief History of Sheikh Jafar Mahmud Adam.

Ja'afar Mahmud Adam (February 12, 1960 – April 13, 2007)he was 47 years of age when he died. And was a Nigerian, Salafist Islamic scholar aligned with the Izala Society He has memorised the Holy Quran completely at a younger age.

Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 offline (2)(圖6)-速報App

Teaching

Sheik Ja'afar preached in Maiduguri's Indimi Mosque, which was attended by the Deputy Governor of Borno.

Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 offline (2)(圖7)-速報App